Sirrin Warware Jifa, Asiri da Dukan Sihiri Dake Jikin Mutum – Kariya da Magani

 


Sirrin Warware Jifa, Asiri da Dukan Sihiri Dake Jikin Mutum – Kariya da Magani


Wannan wani shahararren sirrin da Muke Kira da Sirrin Warware Jifa Da Duk Wani Asiri Dake Jikin Mutum, yana daya daga cikin manyan sirrukan da muka tanadar muku domin samun waraka da sauki daga wajen ubangiji wannan sirrin babban sirrine Kuma sirrine da ake ji dashi ya futo daga kungiyar ahlul sirri daga babban Shahin mu, sheikh Sulaiman Code vur.

Sirrin bashida wahala Amma Kuma yanada matukar tasiri musamman a wajen mu mu almajirai ko yan kasuwa da suke tsoron sharrin abokan sana'ar su, indai har kana zargin akwai asiri ko jifa a jikin ka to kayi maza ka jarraba wannan sirrin insha Allahu zai warwareshi nan take da yardar ubangiji.

Ga wayanda basu san yadda zasu bincika ko akwai wani asiri a jikin su ba, zaku iya tuntubar mu ta wannan layin 08109934185 iya whatsapp zamu bincika muku dukkan matsalar dake tare daki Kuma zamu taimaka muku da maganinshi da yardar Allah.

Wannan sirrin wallahi yana warware asiri yana warware sosai Kuma ba karamin aiki yakeyi ba Dan mun jarraba shi Kuma Jama'a dayawa sunyi aiki dashi sunga biyan bukata.

Zaku iya Sauraran Wani Sirrin Jalabi Na Manyan Kudade Anan:



Yadda ake aikata wannan sirrin:

Ana rubuta wannan:

اللهم يا محيي الرّفات, ويا دافع الآفات, ويا واقي المخافات, ويا كريم المكافاة, ويا موئل العُفاة ويا وليّ العفوَ والمعافاة, صلِّ على محمد خاتم أنبيائك ومبلّغ أنبائك, وعلى مصابيح أسرته, ومفاتيح نصرته, وأعذني وأولادي وأزواجي وأهلي وذريتي, من نزعات الشياطين, ونزوات السلاطين, وإعنات الباغين ومعاداة العادين وعدوان المعادين, وغلب الغالبين, وسلب السالبين, وحيل المحتالين, وغِيلٍ المغتالين, وأجدني اللهم من جور المجاورين, ومجاورة الجائرين, وكفّ عنّي أكفّ الضائمين وأخرجني من ظلمات الظالمين, وأدخلني برحمتك في عبادك الصالحين.
اللهم حطني في تربتي وغيبتي, وغربتي وأوبتي, ونجعتي ورجعتي, وتصرّفي ومُنصرفي, وتقلّبي ومنقلبي, واحفظني في نفسي ونفائسي, وعِرْضي وعَرَضَي وعَددَي وعُدَدي, وسكني ومسكني, وحولي وحالي, ومالي ومآلي, ولا تلحق بي تغييرا, ولا تسلّط عليّ مغيراً, واجعل لي من لدنك سلطاناً نصيراً.
اللهم احرسني بعينك وعونك, واخصصني بأمنك ومنّك, وتولّني باختيارك وخيرك, ولا تكلني إلى كلاءة غيرك, وهبْ لي عَافيةً غير عَافية, وارزقني رفاهيةً غير واهية, واكفني مخاشيَ اللأواء, واكنفني بغواشي الآلاء, ولا تظفرْ بي أظفار الأعداء, إنك سميع الدعاء.

Ana rubutawa kafa 73 sai a wanke da ruwan shuwaka asha wallahi indai asiri ne sai ya karye bi izinillahi taala

Daga Sirruka Zallah

Post a Comment

0 Comments